Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 18:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bulus kuwa da ya ƙara kwanaki da yawa, bayan ya sausaye kansa a Kankiriya don ya cika wa'adin da ya ɗauka, ya yi bankwana da 'yan'uwa, ya shiga jirgin ruwa zuwa ƙasar Suriya, tare da Bilikisu da Akila.

Karanta cikakken babi A.m. 18

gani A.m. 18:18 a cikin mahallin