Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 17:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Yahudawa, saboda kishi, suka ɗibi waɗansu ashararai, 'yan iska, suka tara jama'a suka hargitsa garin kaf, suka fāɗa wa gidan Yason, suna nemansu don su fito da su gaban taron jama'a.

Karanta cikakken babi A.m. 17

gani A.m. 17:5 a cikin mahallin