Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 17:33-34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

33. Sai Bulus ya fita daga cikinsu.

34. Amma waɗansu mutane suka koma wajensa suka ba da gaskiya, a cikinsu har da Diyonisiyas, ɗan majalisar Tudun Arasa, da wata mace mai suna Damarisa, da waɗansu dai haka.

Karanta cikakken babi A.m. 17