Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 17:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

yana yi musu bayani, yana kuma tabbatarwa, cewa lalle ne, Almasihu yă sha wuya, ya kuma tashi daga matattu. Ya kuma ce, “Yesun nan da nake sanar muku, shi ne Almasihu.”

Karanta cikakken babi A.m. 17

gani A.m. 17:3 a cikin mahallin