Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 17:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, da yake mu zuriyar Allah ne, ai, bai kamata mu tsammaci Allah na kama da wata surar zinariya, ko ta azurfa, ko ta dutse ba, wadda mutum ya ƙago ta dabararsa.

Karanta cikakken babi A.m. 17

gani A.m. 17:29 a cikin mahallin