Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 17:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda suka rako Bulus kuwa, sai da suka kai shi har Atina. Bayan Bulus ya yi musu saƙon umarni zuwa wurin Sila da Timoti, cewa su zo wurinsa da gaggawa, suka tafi.

Karanta cikakken babi A.m. 17

gani A.m. 17:15 a cikin mahallin