Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 16:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wata rana da daddare aka yi wa Bulus wahayi, ya ga wani mutumin ƙasar Makidoniya na tsaye, yana roƙonsa yana cewa, “Ka ƙetaro Makidoniya, ka taimake mu mana.”

Karanta cikakken babi A.m. 16

gani A.m. 16:9 a cikin mahallin