Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 16:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, da suka fita daga kurkukun, suka tafi wurin Lidiya. Bayan sun ga 'yan'uwa, suka kuma ƙarfafa musu zuciya, suka tashi.

Karanta cikakken babi A.m. 16

gani A.m. 16:40 a cikin mahallin