Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 16:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka ta dinga yi kwana da kwanaki, har Bulus ya ji haushi ƙwarai, ya juya ya ce wa aljanin, “Na umarce ka da sunan Yesu Almasihu, ka rabu da ita.” Nan take kuwa ya rabu da ita.

Karanta cikakken babi A.m. 16

gani A.m. 16:18 a cikin mahallin