Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 16:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da aka yi mata baftisma tare da jama'ar gidanta, ta roƙe mu ta ce, “Da yake kun amince ni mai ba da gaskiya ga Ubangiji ce, to, sai ku zo gidana ku sauka.” Sai ta rinjaye mu.

Karanta cikakken babi A.m. 16

gani A.m. 16:15 a cikin mahallin