Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 14:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bulus da Barnaba suka daɗe a nan ƙwarai, suna wa'azi gabagaɗi bisa ga ikon Ubangiji, shi da ya shaida maganar alherinsa ta yarjin mu'ujizai da abubuwan al'ajabi ta hannunsu.

Karanta cikakken babi A.m. 14

gani A.m. 14:3 a cikin mahallin