Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 14:27-28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

27. Da suka iso, suka tara jama'ar Ikkilisiya suka ba da labarin dukan abin da Allah ya aikata ta wurinsu, da kuma yadda ya buɗe wa al'ummai ƙofar bangaskiya.

28. Sun kuwa jima a can tare da masu bi.

Karanta cikakken babi A.m. 14