Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 14:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Don me kuke haka? Ai, mu ma 'yan adam ne kamarku, mun dai kawo muku bishara ne, domin ku juya wa abubuwan banzan nan baya, ku juyo ga Allah Rayayye, wanda ya halicci sama, da ƙasa, teku, da kuma dukkan abin da yake a cikinsu.

Karanta cikakken babi A.m. 14

gani A.m. 14:15 a cikin mahallin