Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 13:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da jama'a suka watse, Yahudawa da yawa, da kuma waɗanda suka shiga Yahudanci, masu ibada, suka bi Bulus da Barnaba. Su kuma suka yi musu magana, suna yi musu gargaɗi su zauna a cikin alherin Allah.

Karanta cikakken babi A.m. 13

gani A.m. 13:43 a cikin mahallin