Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 13:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yayin da Yahaya ya kusa gama nasa zamani, sai ya ce, ‘Wa kuke tsammani nake? Ba fa ni ne shi ɗin nan ba. Amma ga shi akwai wani mai zuwa a bayana, wanda ko takalmansa ma ban isa in balle ba.’

Karanta cikakken babi A.m. 13

gani A.m. 13:25 a cikin mahallin