Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 13:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan da ya kawar da shi sai ya gabatar da Dawuda ya zama sarkinsu, ya kuma shaide shi da cewa, ‘Na sami Dawuda ɗan Yesse, mutum ne da nake ƙauna ƙwarai, wanda kuma zai aikata dukan nufina.’

Karanta cikakken babi A.m. 13

gani A.m. 13:22 a cikin mahallin