Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 13:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan an yi karatun Attaura da littattafan annabawa, shugabannin majami'ar suka aika musu, suka ce, “'Yan'uwa, in kuna da wata maganar gargaɗi da za ku yi wa jama'a, ai, sai ku yi.”

Karanta cikakken babi A.m. 13

gani A.m. 13:15 a cikin mahallin