Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 13:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bulus da abokan tafiyarsa suka tashi daga Bafusa a jirgin ruwa, suka isa Bariyata ta ƙasar Bamfiliya. Yahaya kuwa ya bar su, ya koma Urushalima.

Karanta cikakken babi A.m. 13

gani A.m. 13:13 a cikin mahallin