Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 13:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, a Ikkilisiyar da take Antakiya akwai waɗansu annabawa, da masu koyarwa, wato Barnaba, da Saminu wanda ake kira Baƙi, da Lukiyas Bakurane, da Manayan wanda aka goya tare da sarki Hirudus, da kuma Shawulu.

Karanta cikakken babi A.m. 13

gani A.m. 13:1 a cikin mahallin