Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 12:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ga mala'ikan Ubangiji tsaye kusa da shi, wani haske kuma ya haskaka ɗakin, sa'an nan mala'ikan ya bugi Bitrus a kwiɓi, ya tashe shi, ya ce, “Maza, ka tashi.” Sai kuwa sarƙar ta zube daga hannunsa.

Karanta cikakken babi A.m. 12

gani A.m. 12:7 a cikin mahallin