Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 12:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kuwa ya ɗaga musu hannu su yi shiru, ya kuma bayyana musu yadda Ubangiji ya fito da shi daga kurkuku. Ya kuma ce, “Ku faɗa wa Yakubu da 'yan'uwa waɗannan abubuwa.” Sa'an nan ya tashi ya tafi wani wuri.

Karanta cikakken babi A.m. 12

gani A.m. 12:17 a cikin mahallin