Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 10:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

wato labarin Yesu Banazare, yadda Allah ya shafe shi da Ruhu Mai Tsarki da kuma iko, da yadda ya riƙa zagawa na aikin alheri, yana warkar da duk waɗanda Iblis ya matsa wa, domin Allah yana tare da shi.

Karanta cikakken babi A.m. 10

gani A.m. 10:38 a cikin mahallin