Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 10:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce musu, “Ku da kanku kun sani, bai halatta Bayahude ya cuɗanya, ko ya ziyarci wani na wata kabila dabam ba. Amma Allah ya nuna mini kada in ce da kowa marar tsarki, ko mai ƙazanta.

Karanta cikakken babi A.m. 10

gani A.m. 10:28 a cikin mahallin