Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 10:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka ce, “Wani jarumi ne, wai shi Karniliyas, mutumin kirki, mai tsoron Allah, wanda duk jama'ar Yahudawa suke yabo, shi ne wani tsattsarkan mala'ika ya umarce shi, ya aiko ka je gidansa, ya ji maganarka.”

Karanta cikakken babi A.m. 10

gani A.m. 10:22 a cikin mahallin