Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Afi 6:23-24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. Salamar Allah Uba da ta Ubangiji Yesu Almasihu su tabbata ga 'yan'uwa, tare da ƙauna game da bangaskiya.

24. Alheri yă tabbata ga dukkan masu ƙaunar Ubangijinmu Yesu Almasihu da ƙauna marar ƙarewa.

Karanta cikakken babi Afi 6