Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Afi 5:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kun dai tabbata, ba wani fasiki, ko mai aikin lalata, ko mai kwaɗayi (wanda shi da mai bautar gumaka duk ɗaya ne), da yake da gādo a mulkin Almasihu da na Allah.

Karanta cikakken babi Afi 5

gani Afi 5:5 a cikin mahallin