Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Afi 5:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka dai, sai kowane ɗayanku ya ƙaunaci matarsa kamar kansa, ita matar kuwa ta yi wa mijinta ladabi.

Karanta cikakken babi Afi 5

gani Afi 5:33 a cikin mahallin