Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Afi 4:4-8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

4. Jiki guda ne, Ruhu kuma guda, kamar yadda aka kira ku a kan begen nan guda, wanda yake game da kiran nan.

5. Ubangiji guda ne, bangaskiya guda, da kuma baftisma guda.

6. Allah É—aya ne, Ubanmu duka, wanda yake bisa duka, ta wurin duka, a cikin duka kuma.

7. Amma an ba kowannenmu alheri gwargwadon baiwar Almasihu.

8. Saboda haka, Nassi ya ce,“Sa'ad da ya hau Sama ya bi da rundunar kamammu,Ya kuma yi wa 'yan adam baye-baye.”

Karanta cikakken babi Afi 4