Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Afi 4:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

har mu duka mu riski haɗa kan nan na bangaskiya ga Ɗan Allah, da kuma saninsa, mu kai maƙamin cikakken mutum, mu kuma kai ga matsayin nan na falalar Almasihu.

Karanta cikakken babi Afi 4

gani Afi 4:13 a cikin mahallin