Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Afi 2:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin Almasihu shi ne salamarmu, shi wanda ya mai da Yahudawa da al'ummai ɗaya, wato ya rushe katangar nan da ta raba su a kan gāba.

Karanta cikakken babi Afi 2

gani Afi 2:14 a cikin mahallin