Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

3 Yah 1:13-15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

13. Dā kam, ina da abin da zan rubuto maka da yawa, amma yanzu na gwammace kada in rubuto a wasiƙa.

14. Ina sa zuciya mu sadu ba da daɗewa ba, sa'an nan ma yi magana baka da baka.

15. Salama tă tabbata gare ku. Aminanmu suna gaishe ka. Ka gai da aminanmu kowa da kowa.

Karanta cikakken babi 3 Yah 1