Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

3 Yah 1:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, in na zo zan tabbatar masa da abin da yake yi, yana surutu game da mu, yana ɓaɓɓata mu. Wannan ma bai ishe shi ba, har ya ƙi yi wa 'yan'uwa maraba, yana kuma hana masu so su marabce su, yana fitar da su daga ikkilisiya.

Karanta cikakken babi 3 Yah 1

gani 3 Yah 1:10 a cikin mahallin