Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Yah 1:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama masu ruɗi da yawa sun fito duniya, waɗanda ba sa bayyana yarda, cewa Yesu Almasihu ya bayyana da jiki, irin wannan shi ne mai ruɗi, magabcin Almasihu.

Karanta cikakken babi 2 Yah 1

gani 2 Yah 1:7 a cikin mahallin