Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Yah 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu kuma ina roƙonki, uwargida, ba cewa wani sabon umarni nake rubuto miki ba, sai dai wanda muke da shi tun farko ne, cewa mu ƙaunaci juna.

Karanta cikakken babi 2 Yah 1

gani 2 Yah 1:5 a cikin mahallin