Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tim 4:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi matuƙar ƙoƙari ka zo kafin damuna. Aubulus yana gaishe ka, da Budis, da Linas, da Kalaudiya, da kuma dukkan 'yan'uwa.

Karanta cikakken babi 2 Tim 4

gani 2 Tim 4:21 a cikin mahallin