Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tim 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ka yi wa'azin Maganar Allah, ka dimanta a kai ko da yaushe, kana shawo kan mutane, kana tsawatarwa, kana ƙarfafa zukata, a game da matuƙar haƙuri da kuma koyarwa.

Karanta cikakken babi 2 Tim 4

gani 2 Tim 4:2 a cikin mahallin