Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tim 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda Yanisu da Yambirisu suka tayar wa Musa, haka mutanen nan kuma suke tayar wa gaskiya, mutane ne masu ɓataccen hankali ƙwarai, bangaskiyarsu kuwa ta banza ce.

Karanta cikakken babi 2 Tim 3

gani 2 Tim 3:8 a cikin mahallin