Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tim 2:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka, sai ka guje wa mugayen sha'awace-sha'awacen ƙuruciya, ka dimanci aikin adalci, da bangaskiya, da ƙauna, da kuma salama, tare da waɗanda suke roƙon Ubangiji da zuciya tsarkakakkiya.

Karanta cikakken babi 2 Tim 2

gani 2 Tim 2:22 a cikin mahallin