Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tim 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, ne nake shan wuya haka. Duk da haka, ban kunyata ba, domin na san wanda na gaskata da shi, na kuma tabbata yana da iko ya kiyaye abin da na danƙa masa, har ya zuwa waccan rana.

Karanta cikakken babi 2 Tim 1

gani 2 Tim 1:12 a cikin mahallin