Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tas 2:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku 'yan'uwa, ƙaunatattun Ubangiji, lalle ne kullum mu gode wa Allah saboda ku, domin Allah ya zaɓe ku, don ku fara samun ceto ta wurin tsarkakewar Ruhu, da kuma amincewarku da gasikya.

Karanta cikakken babi 2 Tas 2

gani 2 Tas 2:13 a cikin mahallin