Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tas 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lalle ne a kullum mu gode wa Allah saboda ku, 'yan'uwa, haka kuwa ya kyautu, da yake bangaskiyarku haɓaka take yi ƙwarai da gaske, har ma ƙaunar kowane ɗayanku ga juna ƙaruwa take yi.

Karanta cikakken babi 2 Tas 1

gani 2 Tas 1:3 a cikin mahallin