Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 9:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah kuwa yana da iko yă ba ku fiye da bukatarku, domin kullum ku wadata da kome ta kowace hanya, kuna ta bayarwa hannu sake, kowane irin kyakkyawan aiki.

Karanta cikakken babi 2 Kor 9

gani 2 Kor 9:8 a cikin mahallin