Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 7:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku ƙaunatattu, tun da aka yi mana waɗannan alkawarai, sai mu tsarkake kanmu daga kowace irin ƙazanta ta jiki ko ta zuci, da bangirma ga Allah mu kamalta a cikin tsarki.

Karanta cikakken babi 2 Kor 7

gani 2 Kor 7:1 a cikin mahallin