Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 6:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

kamar muna baƙin ciki, kullum kuwa farin ciki muke yi, kamar matalauta muke, duk da haka kuwa muna arzuta mutane da yawa, kamar ba mu da kome, alhali kuwa kome namu ne.

Karanta cikakken babi 2 Kor 6

gani 2 Kor 6:10 a cikin mahallin