Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 5:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har wa yau kuma, ba yabon kanmu muke yi a gare ku ba, sai dai muna ba ku hanyar yin taƙama da mu, don ku sami yadda za ku mai da jawabi ga waɗanda suke fariya da maƙaminsu, ba da halinsu ba.

Karanta cikakken babi 2 Kor 5

gani 2 Kor 5:12 a cikin mahallin