Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin shi Allah wanda ya ce, “Haske yă ɓullo daga duhu ya haskaka,” shi ne ya haskaka zukatanmu domin a haskaka mutane su san ɗaukakarsa a fuskar Yesu Almasihu.

Karanta cikakken babi 2 Kor 4

gani 2 Kor 4:6 a cikin mahallin