Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba ruwanmu da ɓoye-ɓoye na munafunci, ko makirci, ko yi wa Maganar Allah algus, amma ta wurin bayyana gaskiya a fili, sai kowane mutum ya shaidi gaskiyarmu a lamirinsa a gaban Allah.

Karanta cikakken babi 2 Kor 4

gani 2 Kor 4:2 a cikin mahallin