Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 4:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tun da yake muna da ruhun bangaskiya iri ɗaya da na wanda ya rubuta wannan, “Na gaskata, saboda haka na yi magana,” to, mu ma mun gaskata, saboda haka kuma muke magana.

Karanta cikakken babi 2 Kor 4

gani 2 Kor 4:13 a cikin mahallin