Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 3:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama idan hidimar da take jawo hukunci abar ɗaukakawa ce, to, lalle hidimar da take jawo samun adalcin Allah ta fi ta ɗaukaka nesa.

Karanta cikakken babi 2 Kor 3

gani 2 Kor 3:9 a cikin mahallin