Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 3:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mu dukanmu kuma, fuskokinmu ba lulluɓi, muna nuna ɗaukakar Ubangiji, kamar madubi, ana sauya mu mu ɗauki kamanninsa cikin ɗaukaka mai hauhawa. Ubangiji kuwa wanda yake ruhu, yana zartar da haka.

Karanta cikakken babi 2 Kor 3

gani 2 Kor 3:18 a cikin mahallin